Nigeriya:Mutane Uku Sun Yi Shahada A Juyayin Ashura

2019-09-10 17:46:30

A tarayyar Najeriya da sauran kasashen Afrika ma an gudanar da juyayin ranar ta Ashoora, a husainiyoyi da kuma masallatai a wurare da dama.

Sai dai labarai da muke samu daga birnin Kaduna na tsakiyar tarayyar ta Nigeriyasun nuna cewa jami’an tsaro sun farwa masu juyayin ashoora a kan tutuna a birnin inda aka samu rasa rayukan mutane akalla ukku.

Wasu labarai daga birnin Katsina da Ilela na jihar sokoko duk suna nuna cewajami’an tsaro na yansanda sun tarwatsa masu juyayin Ashoora a kan tituna a wadan nan wurare.

Tags:
Comments(0)