An Samu Mummunan Sabani Tsakanin Saudiyya Da Kuwait

2018-11-07 13:57:17

Shugaban kamfanin man fetur na Kuwait ya bayyana mummunan sabani da ke tsakanin kasarsa da Saudiyya akan yankunan Alwafra da da Al-khafji.

Taskar watsa labarai ta pars-today ta nakalto shugaban kamfanonin man fetur na Kuwait ya bayyana halin da yankuna Alwafra da Alkhafji wadanda Saudiyya da Kuwait suke rigema akansu da cewa, sabanin ya munana sosai.

Shugaban ya kara da cewa, duk da ziyrar da Muhammad Bin Salman ya kai Kuwait watan da ya wuce bata haifar da da mai ido ba.

Tags:
Comments(0)