Nageria: Gwamnonin APC Sun Yi Wata Ganawa Da Buhari

2018-10-11 13:00:13

Gwamnonin da ke karkashin tutar jama'iyar APC sun yi wata ganawa da shugaba Muhammadu Buhari domin shirya yadda za su tunkari zabukan da ke tafe.

Gwamnonin sun yi amannar cewa, ganawar zata tai maka masu ya yin gudanar da gangamin zabe da kuma samun hanyoyin da za suyi nasara a kan abokan hamayyar su.

Shugaban gwamnonin jama'iyar APC Rochas Okorocha ne ya sanar da manema labarai wannan ganawar wadda a kayi a fadar shugaban kasa da ke Abuja.

Tags:
Comments(0)