cigaban da aka samu a a yakin kasuwanci Tsakanin Amurka da cana

Mojtaba Kabiri

Hamid Hirad

Mojtaba Kabiri

Hamid Hirad

Uzairu Badamasi

Mustapha Gadon Kaya

Fadar Bege

Uzairu Badamasi

Mustapha Gadon kaya

Fadar Bege

Kwantar da hankali a makwararar ruwa ta Bisheh

Yana a tsakiyar dutsen Zagros a birnin Khorramabad a lardin Lorestan na kasar Iran, makwararar ruwa ta Bisheh tana da tsawon mita arba'in da takwas da fadin kimanin mita goma. A saman makwararar ruwan, akwai kuramu da yawa wadanda suka hadu suke kwarara kasa. A wajen makwararar ruwan akwai abubuwan ban mamaki kamar dajin Oak, kyauyen Bisheh, tashar jirgin kasa na garin Bisheh, wanda shine ya maida wurin daya daga cikin wuraren dake jan ra'ayin 'yan yawon shakatawa. Sunan makwararar ruwa ta Bisheh ta samu asaline daga sunan kyauyen Bisheh wanda anan ne makwararar ruwan take. Kafin kayi tafiya zuwa wannan wurin yanada bukatar ace kayi shiri na sosai kana cikin koshin lafiya, sannan a shirye kake da tafiyar kasa da kuma hawa dutse. saboda yanayin sanyin wurin, hakazalika yakamata ace kana tare da kayan sanyi.

Muna son ji daga gare ka
Game da kai
Dauki Muryarka
Sakonka
Saka hotonka ko kuma bidiyo
Uploading…
Error! . Try again!